MATSALOLIN INZALI DA HANYAR MAGANCE SU

 MATSALOLIN INZALI DA HANYAR MAGANCE SU

MATSALAR SAURIN INZALI GA MAZA


SUDAI MATA: Bincike Ya Nuna Suna Bukatar Jimawa a lokacin Yin Jima'i, Akwai. Matan Dake da Buƙatar a. Dauki Akalla Mintuna Ashirin. 20. Ko Fiye Da Hakan Kamin Su iya Samun Biyan Bukata, a Yayinda Qalilan ke Bukatar Mintuna Goma. 10. Sai Dai Wata Matsala Dake Addabar Maza Anan. itace Zaka Taradda Wasu Mazan Ba Yanda Za'ayi Su Dauki.

Tsawon minti Biyar 5 Akan Matarsu Suna Jima'i nan Take da Zaran Sun Fara Sai Suyi inzali a lokacin da Matansu Ke da Bukata Dasu.

Karanta: YADDA-AKE-RAGE-SHA'AWA

kuma Dazaran Sunyi Wannan inzalin Shi Kenan Sun Kare jima'i. Wanda Wannan Ba Karamar illa Yake Haddasawa a Zamantakewar Aure Ba.

Sai Kaga Mai-gida. Yana Tayi. wa Matarsa Magana Amma Bata Saurarawa Ballantana Ta Kula Shi. Saboda Matar ta Rainashi

ya Koma Wata Kala Tunda ya. Kasa Fitarda Kitse a. Wuta. A. Addinance Hakkin Kane Ka Rinka Biyawa Matarka da Bukata.idan Matarka na Samun Biyan Bukata a Tare Dakai To Zaka ga a Koyaushe Hankalinta Akanka Yake, Tarbiya da Ladabi Sai Dada Qaruwa Mukeyi Ko a Kotu Aka. je Matukar Matarka ta Fada Cewa Baka iya Biya Mata da. Bukatarta to Kotu Zata Baka Damar Tafiya Neman Magani idan ka Samu Alhamdulillah. idan Kuma Baka Samuba Kasha Baka Warke Ba,to Kotu Zata Raba Auren Gudun Kadda Matar Taje Ta Afka a Cikin Zina.Waiya'zu Billah 


Karanta: ALAMOMIN-SOYAYYAR-GASKIYA


Abubuwan dake kawo saurin__inzali Sun Hada da.

1. Basir da yayi Kaka Gida a Kwankwason Namiji.

2. Ciwon sanyi da Sanyin Mara.

3. Karancin Ruwan Maniyi.

4.Gajiya.

5.Taruwar Daskararren Maniyi Ga Mara.

6. Yawan Fushi Bacin Rai Tsakanin Ma'aurara.

7. Rashin Kwanciyar Hankali Alokacin yi.

8. Rashin Koshi Cin Abinci Ishashe

Da sauransu.

Maza masu Matsala ta Saurin inzali Su Daina Shan Kayan Zaki, Kamar na Suga, Minti Alewa, Kafi Zabo, Coke, Lemon juice,da Kayan Maski Wadanda Ba Dangin Nama ko Kifi Bane.

👌🏻A Rinka Motsa Jiki Akai Akai (exercise)*


Saurin Inzali

Karanta: YADDA-AKE-FARA-SOYAYYA-DA-BUDURWA


ƘARFIN MAZAƘUTA

domin samun karfi mazakuta ga da namiji , ya ji shi gagau kamar ya fashe , to sai ya yi kokarin hada:

1. Nono

2. khaulanjan

da farko idan aka samu khaulanjan sai a daka shi yayi laushi sai a samu rariya a

tankade shi , sai a zuba karamin cokali na garin a cikin nono, sai a rinka shan wannan hadin da safe tun kafin a ci wani abu za a yi haka tsawon sati hudu ko biyar.


Karanta: ABUBUWA 5 DAKE SA NAMIJI FARIN JINI A WURIN MATA


MAGANIN SAURIN KAWOWA

Saurin kawowa ga namiji yayin Fara jima'i matsala ce babba , wacce take addabar mazaje da dama . wani ma kafin ya sadu da matar tasa tuni ya Riga ya biya bukatarsa, to wannan matsala tana da magani kashi-kashi kamar haka:-

        1. KASHI NA FARKO

A samu wadannan mahadan kamar haka:-

1. Nono kofi babba

2. Inibi busasshe Rabin karamin cokali

3. Garin na'a-na'a babban cokali

4. kaninfari Rabin karamin cokali

5. habbatussauda karamin cokali

6. zuma cokali biyu babban

da farko sai a samu babban kofi na nono sai a zuba wadannan mahadan a ciki , sai a sha za a yi haka har tsawon sati hudu ko

biyar .

Karanta: AMFANIN NONON AKUYA GA LAFIYAR MUTUM GUDA 8

                2. KASHI NA BIYU

a samu wadannan mahadan kamar haka:-

1. madarar nono babban cokali biyu

2. ¼ na babban cokali na garin citta

3. ½ na ruwan lemon Zaki

4. cokali daya na garin bawon lemon Zaki

5. zuma babban cokali biyu idan aka yi wannan hadin sai a rinka sha

babban cokali da safe daya da yamma

daya tsawon sati shida.

Karanta: YADDA ANGO ZAI GYARA KANSHI KAFIN AURE HAƊIN ANGWAYE

    RASHIN RUWAN MANIYI

Wanda yake fama da karancin maniyyi to sai ya yi kokarin hada wadannan mahadan:-

1. Nono

2. Alkama wacce ba a surfa ba

da farko idan aka samu nono, to sai a

zuba alkama a ciki a bar ta ta jiku sai a rinka amfani da ita Ana ci Ana shan nono.


Karanta: ABUBUWA-GOMA-10-DA-BA'A-JUREWA-SOYAYYA


             MAGUNGUNA

MAZA MASU MATSALAR SAURIN INZALI (fremature ejaculation)

Za'a Nemi JANZABIL (Citta wacce bata bushe ba) a Shanyata a Inuwa ta bushe a dake a turmi Idan ta daku a zuba a cikin Zuma mai kyau a Rika Shan Cokali 2 da safe kafin aci komai Cokali 2 da yamma awa 2 kafin bacci har zuwa kwana goma ko Sati 2. In shaa Allahu za'a ga Banbanci da Iznin ALLAH.

Idan Kuma Karin Ruwa ake Nema A Nemi Man Albasa a hada da Zuma a Rika sha Cokali 2 Sau 3 a yini In shaa Allahu za'a dace.

Thank you for your message.

Previous Post Next Post