YADDA AKE SADUWA DA AMARYA A DAREN FARKO

 DAREN FARKO DA YADDA AKEYINSA

Daren angwanci wani dare ne da ake farinci, idan an wayi gari cikin sa rana ce da masoya basa mantawa  ranar fari ciki ce.

zaku kasance awani hali mai tattare da shauÆ™i da zumuÉ—i na kasancewarku a matsayin abu daya daren daraja ga ma’aurata kenan da zarar an kai amarya gidan mijinta ango kenan, Iyayenta da Ƙawayen ta zasu barta a É—aki tana jimamin kasancewar ta a wannan yana yi Na zama amarya. akan so bayan an watse ambar amarya ta tashi ta dan gyara abin da take ganin bazai kayatar mata da ango ba a wasu guraran kawayen amarya suna tsayawa har sai an kawo ango wannan baya cikin al’ada an fison abar amarya daga ita sai ango

suci amarci kai ango kashigo kuyi abinda addini Ya yarda dashi Na sanarda ita yaya addini kuyi sallah ku nuna godiya ga Allah kuci daga abinda Allah Ya baku a wannan dare domin more amarci

Karanta: ALAMOMIN-SOYAYYAR-GASKIYA

Na biyu shine kokarin tafiyar da kunya tsakanin ma’aurata.

Kasancewa sabbin ma’aurata duk baÆ™i suke ga wannan harka ta ibadar aure, dole Ya kasance akwai kunya da Æ´ar fargaba game da daren, don samun cikakkiyar nasaran daren farko, sai ma’aurata sun rage jin kunyar dake tsakaninsu, Ya kasance suna tattaunawa kan batun ibadar aure, da yadda suke fatan daren farkonsu Ya kasance

Karanta: YADDA-AKE-RAGE-SHA'AWA

DA kuma dokokinsa da saka kyawawan tunani cikin zuciya game da shi tun kafin zuwan ranar a Nan aikin ango ne Ya rikka Bi a hankali, cikin wasa da raha da zolaya ta hanyar amfani da kalmomi makimanta ba masu nauyi ba, kuma Ya kasance suna cike DA shauÆ™i, har yaga Ya zakulo amaryarsa ta rage jin kunya, in ma dai ba ta daina ba, faÉ—a matan zai sa ta zama cikin sanin abinda ka iya faruwa, haka kuma yana da kyau ma’aurata su nema tare da karanta littafai dasu kai bayani kan ilimi ibadar aure don a fahimce su.

 


Karanta: YADDA-AKE-FARA-SOYAYYA-DA-BUDURWA

SHIRYA JIKI DA JINI: domin dai jiki da jini kamar inji ne da fetur É—in gabatar da ibadar aure: don haka yana da alfanu ga ma’aurata su inganta lafiyar jikinsu da ta jininsu ta hanyar cin abinci mai kyau da gyara jiki musamman ganyayyaki da Æ´aÆ´an itatuwa da yawan motsa jiki da sauran shirye -shirye makamanta waÉ—annan.

Yin kyakkyawan zato game da juna: ango Ya sani abubuwa da yawa Na iya ballewa mace murfin budurci daga cikinsu akwai:

1. Jinin haila mai nauyi

2. hawa sama, itace, gini da sauran su.

3. tsalle-tsalle, kamar wasar tsalle-tsalle da sauran su.

4. Yawan hawan keke ko doki

5. Hawa jaki da dai sauran su.


Karanta: ABUBUWAN-DA-YAKAMATA-KA-SANI-RAYUWA

Ya kamata iyaye su dinga hana yara mata irin wadannan matsalolin don haka haramun ne Ya kawo wani mummunan zargi game DA matarsa har in Ya same ta ba da murfin budurci ba Ana iya samun matsala ma’aurata su sani cewa ba lallai bane su samu nasara a daren farko su domin gajiyar hada-hadar biki da fargabar yin wani muhimmin abu a Karo Na farko Na iya haifar da kaduwar jiki har tasa ango yaji Ya kasa, don haka ba lallai bane ko dole sai an gabatar da ibadar aure a daren farko, in aka daga shi zuwa wani dare, bayan jiki Ya huta, abin yafi kayatarwa sannan ga sabon angon daya san yayi sabo da zinar hannu, Ya kamata yayi kokarin dainawa a kalla wata uku kafin daren farko, kuma Ya sababbin ma’aurata su sani, haramun ne gare su yin tunane-tunanen alfasha

kallon finan-finan alfasha

Karanta: YADDA AKE SA BUDURWA TA KWAREWA SOYAYYA

LADUBBAN DAREN FARKO 

DA farko idan zaka shiga dakin amaryarka, zaka shiga ne da alwala. sannan zaka nemi dan wani abinci mai daraja, misali: kamar kaza ko tsire da sauransu idan kashiga zaka umurceta itama taje tayi alwala Wannan kuyi ma Allah godiya abisa cika musu burinku DA yayi kuyi addu’o’i abisa kanku da dukkan al’ummar da suka amsa gayyatar ku suka halarci wajen É—aurin aurenku daga nan sai ka dafa kanta ko goshinta sannan ka karanta wannan addu’a

” ALLAHUMMA INNEE AS’ALUKA KHAIRAHA WA KHAIRA MA JABALTAHA ALAYYA WA A’UZUBIKA MIN SHARRIHA WA SHARRI MA JABALTAHA ALAIYAYA ( ko kuma ma jubilat alaiha )

( abu dawud Ya ruwaito DA ibnu maajah DA nisa’i)

daga nan kuma sai kuci wannan abinda ka shigo dashi ku dan sha wani abu, amma ba’a so mutum yaci abu mai nauyi sosai a irin wannan lokacin.

Karanta: YADDA-AKE-RARRASHIN-BUDURWA

ADDU'AR DA AKE KARANTAWA DAIDAI LOKACIN JIMA'I: 

“Allahumma jannibnash shaitan wajannibish -shaytana ma razaktana”

ANNABI ( S.A.W) yace “idan aka kaddara samun ciki a wannan saduwar to shaitan ba zai iya cutar dashi ba har abada ( bukhari DA muslim suka ruwaito ).

Karanta: HANYOYIN-SAMUN-YADDAR-MACE

YADDA AKE SADUWA DA AMARYA A DAREN FARKO

Wadannan bayyani a ruwaito su ne musamman sabodam a'aurata da maza masu son yin aure. Babban abinday ake sa Mata jin tsoron jama'i shine ta yadda ake faras aduwa dasu a lokacin da suka yi auren farko watol okacin da aka aurar da yarinya tana budurwa.

Abinda ya kamata mu sani anan shine lokacin da angoz ai kawar da budurcin amaryar sa yakamata ya bita ah ankali domin kada ya manta ita amaryar batasany adda akeyin Jima'i ba.

Karanta: ILLOLIN-SHAN-RUWA-MAI-SANYI

ABUNDA ANGO YAKAMATA YAYI YAYIN SADUWARFARKO

An fi son miji yaje wa matarsa da hira kuma kada yayi gaggawar nuna mata cewar yin Jima'i ya kawo shi kusa da ita, idan yana cikin hira da ita sai ya kwantar da kansa a kan kafafuwanta kuma yaci gaba da hirar sa.

In an É—an ÆŠauki lokaci ana hira sai ya É—auki daya daga cikin hannayensa ya dÉ—ora a jikin ta kuma ya fara wasa da jikin nata a hankali, yana wansan yana cire mata kaya a hankal, yana wasa da cibiyarta kuma yana yin sama da hannun sa zuwa kirjinta a hankali, da zaran yakai hannusa a kan nononta, sai ya ci gaba da wasa da nonowan na ta a hankali, idan so samu ne sai yasa bakin sa akan nonowan kuma yaci gaba da wasa dasu a hankali.

Karanta: MATSALOLIN-INZALI-DA-HANYAR-MAGANCE-SU

Yana cikin wasan in har sha'awarta ya fara tashi zai ga ta fara jawo shi ko kuma ta fara rike mashi jiki, hakkan alamune na cewar sha'awarta ya fara tashi kuma tana son a fara Jima'i da ita kenan, abin sani a nan shine ko da sha'awar maigida ta tashi to yayi kokari ya danne ta shidai kawai yaci gaba da wasa da ita kuma yayi sauri ya mayar da hannusa a kan farjinta kuma ya cigaba da wasa da dan churon ta wato (clitoris), bayan lokaci kadan sai ya mayar da bakinsa akan farjin domin yaci gaba da tsotar dan choron da kuma leben gindinta.

Karanta: DABARU 15 DA MAZA KE AMFANI DASU

A wanna lokacin zakaga amarya ba abinda ta ke so irin taji anfara saduwa da ita, wata amaryar ma da kanta zata gaya ma maigida cewar ya fara Jima'i da ita, wata amaryan kuma da kanta zata kama azzakarin maigida tasa a farinta.

Ana son in maigida zai fara Jima'in sai ya fara a hankali wato ya fara shigar da kan kachiyarsa cikin farjinta a hankali, bada gaggawa ba wato yana turawa a hankali yana dawo da kan azzakarin bakin leben farjinta a hankali bada karfiba musamman ma idan budurwa ce, hakan zai cigaba da yi har kowa ya manta inda yake.

Wani mahimmin abin lura anan shine wasa da farjin mace da baki yana matukar tayarma da mata sha'awa kuma yawaita yin hakan na hana mutuwar sha'awar mata.

Karanta: YADDA AKE RARRASHIN BUDURWA

Kuma hakan na sa mata jin dadin jima'i kuma yana hana su jin tsoron jima'i kuma ma hakan nasa samun ninkin jin daÉ—in Jima'i wanda hakan kuma nasa saurin É—aukar ciki.

Yawaita irin wannan jima'in na karama mace son maigidanta musamman ma a duk lokacin da baya kusa da ita, kuma ma za kaga idan yana kusa da itan, tana yawan son wasa dashi kuma zakaga amarya tayi saurin sakin jiki da maigida kuma ma hakan na kara ma maigida da amarya Son juna.

Koda saki ya kasan ce a tsakanin irin wadannan ma'auratan zakaga cewar matar na kewar mijinta na baya in har sabon mijin da ta Aura baida karfi...

Thank you for your message.

Previous Post Next Post