YADDA AKE RAGE SHA'AWA

 SHA'AWA, DA YADDA ZA'A RAGETA.

Dafarko dai yana dakyau musan ma'anar sha'awa domin wasu dayawa basu fahimcetaba.

Ita Sha'awa Wata Ɗabi'ace Da Allah SWT Ya Halicci Dabbobi Da Mutane Da Ita, Takan Fara Lokuta Zuwa Lokuta.

Sha'awa Ta Jinsi Wato Tsakanin Mace Da Namiji Abace Me Matuƙar Ƙarfi Da Rinjayar Zuciya Kuma Komai ƙwarin Zuciya, Komai Ilmin Mutum Komai Dukiyarsa Ko Sarautarsa Sha'awar Jinsi Matuƙar Ta Motsa Masa To Yakan Kasa Dauremata. 

Karanta: HANYOYIN-RABUWA-DA-ISTIMNA'I

A Mafiya Lokuta Dan Adam Bashi Ne Yake Janyo Sha'awa ba, Kawai Saidai Yaji Yafaɗa Cikin Sha'awar. 

Awasu Lokutan Kuma Wasu Dalilaine Suke Faruwa Koda Mutum Baisoba Koyaso Koda Niyya Koba Da Niyya Ba Dazarar Dalilan Sun Faru Sai Mutum Yajishi Ya faɗa Sha'awa.


Sex Videos

Karanta: YADDA-AKE-SA-BUDURWA-TA-KWAREWA-SOYAYYA


DALILAN DASUKE MOTSA SHA'AWA (Sex)

1. Tunani na bazato, wato haka kawai tunanin mace ko Namiji ya faɗo a rai cikin yanayin da sha'awa zata motsa koda mutum bai yi niyya ba. sai yaji sha'awa ta motsa

2. Tunani naganin dama wato shine mutum yadinga tunaning mace ko mace tayi tunanin namiji a yanayin da zai motsa sha'awa bisa niyar tada sha'awar.

Karanta: YADDA AKE MAGANIN MATA

3. Faruwar wasu abu batare da niyyaba, kamar jin kalamai masu motsa sha'awa ba bisa niyyaba haɗa ido da mace ko namiji a shiga ta motsa shawa'a.

4. Tsokano sha'awa bisa niyar tada ita kamar kallon mace matsananci ko namiji ga mace, kallon hotuna, fina-finai, cakudedeniyar da zata iya tada sha'awa tsakanin mace da namiji.

Karanta: ILLOLIN CIN NAMA DA YAWA, MUSAMMAM JAN NAMA

5. Motsawar sinadarai akwai sinadarai da suke samuwa ajikin ɗan Adam matuƙar waɗannan sinadaran sun samu ajikin mutum mace ko namiji to sha'awarsa zata motsa ko yaso ko baisoba.

Sannan Sha'awar Kowanne Mutum Allah SWT Ya Halicceshi Da Ita Mataki Mataki.

Wani saurayin ma sai a ɗauka bashi da lafiya dan bashi da wata sha'awa da akeganin alamarta a tare dashi matsananciya.

Wani saurayin Allah yabashi ita dayawa, yakan shiga mawuyacin hali .

Karanta: ABUBUWA 10 DA BA'A JUREWA

Balaifine Ba Dan Mutum Yayi Sha'awa Domin Dabi'a Ce Ta Dan Adam Haka Kuma Allah Ya Halicci Mutum Da Ita, Kamar Yadda Ɗan Adam Yake Jin Yunwa In Baici Abunci Ba To Haka Ma Sha'awa Take Motsawa Ɗan Adam In Wasu Dalilai Suka Faru Na Motsawarta.

Karanta: ABUBUWA GOMA 10 DAKE CUTAR DA MUTUM KULLUM

Ajikin Kwakwalwa A Kwai Wani Bangare Da Akebcemasa Cerebrum (a yaren kimiyya) Yana Dauke Da Thalamus a wannan gurunne ake samar da Sinadaran da suke haddasa sha'awa. In kwakwalwa taso motsa sha'awa imma sakamakon tunani ko hakakawai sai wannan bangaren yabada umarni a samar da sanadarai ajiki wato sexual stimulation hormone sukuma zasu zaburarda wasu sassa ajikin dan adam sucanja daga yanayin na daidai normal stage. Wadannan sassa na dan adam akwai wani mataki na zabura da insukakai to bazasu koma daidai ba har sai sha'awa ta biya.

Awannan yanayi sanadari na kunya sukan zama basa aiki sosai (slow down).

Matsa Nanciyar Sha'awa Tana Zuwa Ne Lokacin Da Saurayi Ko Budurwa Suke Farkon Balaga .

Farkon Balaga Shine Lokaci Mafi Hatsari Ga Saurayi Da Budurwa.

Saurayi Bashi Da Wani Buri A Irin Wannan Lokacin Irin Yakashe Sha'awarsa Tajinsi Hakama Mace.

Karanta: YADDA AKE GANE BUDURWA NASON AURE

Samari Da Yan Mata Sukan Kwashe 24 Zuciyarsu Akwai Tunanai Ko Hira Wacce Take Da Alaqar Kashe Sha'awa.

Kullun Tunaninsu Wai Mai Ake Jine?

Shin Shi Ko Ita Yaushe Zatafara.

A Lokacin Balagar Fari Lallai Iyaye Kukula Da Ƴaƴayenku Sosai Kuma Ku Tausaya Musu In Suncika Sharadin Aure To Kuyimusu Aure Shine Mafi Alkairi.

A wannan lokacin faɗa, ko duka, ko tsare budurwa agida a hanata hira da saurayi bashine dabara ba. Domin In Kahanata Fita, Bakasan Mai Take Aikatawa A Bandaki Ba, Ko A Dakinta, Ko A Makaranta. 

Domin Duk Faɗanka Da Nasiharka Wlh Bazasu Dena Jin Sha'awaba.

Mafita Kawai Kabi Shawarar Fiyayen Halitta S.A.W Kamar Haka.


Karanta: SHORT-LOVE-MESSAGES-FOR-HER


MAGANIN RAGE SHA'AWA (SEX)


* Yin aure dawuri.

* Yawaita azumin nafila

* Yawaita sallolin nafila bayan cika na farilla.

* Yawaita ayyuka masu shagaltarwa ga tunane tunane, kamar karatu dashauransu

* Rage cin abunci masu motsa sha'awa.

* Kiyaye ido daga kalle kallen haram.

Karanta: YADDA AKE HIRA DA BUDURWA A ONLINE

AMMA HAƊUWAR KAN MALAMAI DA DUK MA ABOTA HANKALI DASANIN YAKAMATA BABU HANYAR DATAFI DACEWA WAJEN RAGE SHA'AWA DA MAGANCE TA IRIN AURE, SANNAN YAWAITA AZUMI.

Danhaka A Matsayinka Na Uba Ko Na Uwa Kuji Tsoron Allah Swt Kutuna Yayayenku Amanane Akanku .Kutuna Lokutan Dakukuke Matasa Yaya Kakeji Sadda Kake Saurayi Insha'awa Takamaka,Haka Kema Yakikeji Amatsyin Ki Na Uwa Sadda Kina Budurwa Balagar Fari?

Kada Yayanku Sun Isa Aure Amma Dan Son Duniya Ku Hanasu Aure, Hakan Laifine Gagarima Kada Dan Karatun Boko Kihana Yarki Aure Dawuri.

WALLAHI BINCIKI YANUNA 95% na yanmata masu karatun boko suna Matuƙar son aure.

Kuma wallahi Mafiya Akasarin Yanmata Da Samari Dabasuyi Aure Dawuriba .Suna Biyawa Kansu Buqata Imma Tahanyar Zina Ko Soyayyar Jiki Da Jiki Ita Da Saurayinta Batare Da Zinar Farjiba, Ko Kuma Ita Karankanta Tabiyawa Kanta Buqata.

Karanta: YADDA ZAKA KIYAYE LAFIYAR IDONKA

Abuntakaici Kuma Sunki Karatu Nakirki, Ba Wanda Za Su Taimaki Yan'uwansu Mata Kamar Karatun Lafiya Maizurfi, Saidai Kawai Suyi Dan Susami Abunduniya A Qarshe Yahana Su Zaman Aure

Alhali Karatu Bai Hana Aure, Aure Bai Hana Karatu.


Thank you for your message.

Previous Post Next Post