RABE RABEN MATA A SOYAYYAR ZAMANI

RABE RABEN MATA A SOYAYYA

Mata Wasu Nau'in Halitta ne da Allah ya Ƙagesu Daban daban, Haka Halayen sun ma ya banbanta. Ko Girman su ma wajen Matsayi Da banbanci. Akwai Nau'in mata Huɗu da zamu tattauna akai.
Kada Ku Manta Kuyi Download na Application Namu domin kuna samun Sabbin Posting Namu Akan Lokaci👇🏻  


1. QARAMAR BUDURWA(kwaila):
Yawanci in ance ƙwaila sune ƴan mata ƙanana wadda ake cewa sun fara ƙirgar dangi (wato a lokacin ne suka fara mama, yawancin su basufi shekaru 10 zuwa 13) .
Su irin wadannan yawancin SU basu da daɗin sha'ani a soyayya domin basa aikatawa saurayi komai sai ƙuruciya da sokonci, wasunsuma akwai ƙarancin kamunkai da kamala, ga raini basu da yawan kwalliya sai kwaskwarima, sautari basuma fahimci meye soyayya ba sun ɗauka furta kalmar ina sonki shine so, DAZARAR KAFURTA MUSU KANA SON SU TO SUMA ZASU AMINCE MA SUCE SUNA SONKA.


Basa damuwa dan an yaudare su sosai, kuɗi ƙalilan kan yi amfani dashi a yaudaresu. basuda zurfin ciki kamar ragowar ƴanmata dan haka da sunga kayi musu zasu fara nuna ma alamar suna sonka daganan zasu faɗama ko su aikoma wasiƙa, ko ƙawarsu. Kwailaye basu da daɗin hira, yana dakyau iyaye sufiye sa'ido akan ƴay
ƴansu mata a halin suna kwailaye domin lokacine mai hatsari sakamakon a wannan lokacin yarinya tana dabda balaga ko ma tana balagar fari, bata da wani buri sai namiji, dan haka duk wata majalisa ta maza zata na zuwa, son kokuwa da sa hannunta ga maza, tsalle tsalle in akai rashin sa'a aka sami mutumin banza yanzu zai batata dayawa manyan mutane mazinata sunfi son kwailaye, sai kaga daganan yarinya ta lalace dan haka kirana ga iyaye a sawa mace ido sosai awannan matakin .
2.BUDURWA :
Ita budurwa itace wacce ta ɗan shige balagar fari batai aureba kuma tantanin budurcinta bai yageba tahanyar kwanciya da namiji, shekarunta yakan fara daga 14 zuwa 19.

Ita wannan ta san maye soyayya kuma tana da zabi a ranta, amma suna da zurfin ciki sosai a soyayya, sunfi yadda da samari gayu masu tsafta da iya kalaman soyayya, Kaɗan ne daga cikinsu kuɗi yake rinjayarsu, amma wanka da surutu ko daɗin baki yafi tasiri a ransu.

Mafiya yawan su a wannan shekarun akwai son a cashe a danse a raƙashe fiye da sauran mata.
suna sallamawa masoyi zuciyarsu duka wato suna soyayya da gaske.

Basa boyewa saurayi sirrinsu, anfi saurin yaudarar su fiye da kowacce budurwa, suna shiga mawuyacin hali fiye da kowa in an yaudaresu, sukan kasance cikin tunanin masoyin su.

Suna da burin a tara musu akwatin aure da lefe mai yawa fiye da kowacce ƙawarsu batare da la'akari da ya zaman auren zai kasance ba.

Sukan iya haƙuri su auri mai mace Suna da son burge mutane, SUNA DA SON KWALLIYA basa gajiya da hira. GASU DA SIFFAR ABUN TAUSAYI A SOYAYYA. SUNA DA RUWAN IDO WAJEN ZABEN MIJI BAKUMA DAN KUDIBA DAN WANDA YAFI BURGESU suna nuna soyayya ga saurayin ƙawarsu indai yai musu badan komai ba, suna da burin ran auren su a kira mawaƙi ayi shagali a cascashe cashe 
 

3. BABBAR BUDURWA:
Suna farawa daga shekara 20 zuwa 27 su waɗannan wayayyune a fage na soyayya fiye da budurwa dan sun goge sosai sunsan mafi yawan halin samari, dan haka ba'a fiye yaudararsuba.

Amma sudin mafiya yawan su cikakkun mayaudarane SUNA YAUDARAR SAMARI, AMMA A GEFE SUNA DA SAURAYI DAN KASUWA, KO MA AIKACIN GWAMNATI KO DAN SIYASA BASU DAMU DA TSUFANSA BA, SUDAI YABASU KUDI.

BASA JIN KUNYAR RANTSUWAR QARYA A SOYAYYA. SUN IYA SOYAYYA SOSAI GA SHAGWABA, BASA SAKA SOYAYYAR KOWA AZUCIYARSU YANZU SA ƊAU WANCAN SU SAU WANNAN.

Basa auren me mace sai abun yaci tura suna sa ma mutum ya saki matarsa in zasu aureshi. Suna da shiga rai ga masu sonsu dan kwarancewarsu wajen iya soyayya.

SUNA DA YAWAN SHAWARA DA ƘAWAYEN SU AKAN ALHAJIN DA SUKE SO SU AURA KO SU WANKA. GASU DA ƘWACEN SAURAYI A JUNAN SU ZAGON ƘASA DA YANKAN BAYA AKAN KUƊI, SUKAN HAƊA BAKI SUNA WANKAR SAURAYI ƊAYA.

Basu fiye auran samari ba sai tsofaffi masu kuɗi. Suna da burin ran auransu ayi bidiri a tara manyan mata masu atamfa, da les les na kece raini da kayan kwalliya masu tsada da manyan motoci, da manyan mutane masu kuɗi, da son a barnatar da kuɗi a ranar.

SUNA DA BURIN HAWA MANYAN MOTA DA GIDA, BUSHASHA DA KUƊI SOSAI.

4. HAJIYA:

Hajiya itace babbar mace shekaranta sukan kai 28 zuwa 35 .
Su waɗannan suna da hankali da kamun kai basa kula ƙananan samari barkatai SAI DAI SU SAMI GUDA ƊAYA SUTA YI MASA HIDIMA, sun iya soyayya dan sunsa komai da namiji yakeso a harka love kuma zasuna yimasa.

SUNA MATUƘAR SON AYI MUSU BIYAYYA, SUNA DA IZZA KUMA SUKAN NUNA SOYAYYA BA KOMAI BACE IN SAURAYI YABATA MUSU RAI.

MAFIYA YAWANSU MA'AIKATA NE KO SUNYI ZURFI A KARATU WATA TAYI DIGIRI TANA AIKI WATA TAYI MASTARIN AMMA BASUYI AUREBA.

SUNFIYE AUREN WANDA SUKAGIRMA A SHEKARU DA ARZIKI SU BURINSU YABARSU SUYI AIKINSU .

SUNFI KOWACCE MACE TSANAR KISHIYA
MAFIYA YAWANSU BASA AURAN TSOFAFFI SAI DAI YARA. BASU DA GIRMAN KAI ƊAUKAR KAI JAN AJI SOSAI SAIDAI KAMUN KAI DA IZZA, SUN IYA KWALLIYA DA SA KAYA, DA BOYE TSUFA

Suna son yin rayuwar yaran mata. Akwaisu da tsare tsare da dokoki a soyayya dan haka ba kowanne saurayi suke soba sai dan hanu.

Inka kiyaye dokokinsu to zaka zauna dasu lfy dan basu da fitina su burinsu kabarsu suyi aikinsu na gwamnati kar kasa musu ido, to zaka moresu ko ƴaƴan ka su moresu .

AMMA ZAKA ZAMA KAMAR BAWA, DAN WATARANA KAI ZAKAYI MATA GIRKI WANKAN YARA, AIKE DA SAURAN SU. 13 THINGS YOU SHOULD KNOW ABOUT WOMAN

1. If a woman is upset, more than half of what she says, she does not know, Apologize to her.

2. The worst time of all is when she is separated from the man she truly loves.


3. A Woman Is Not Like A Man, If You Don't Take Care Of Her, Someone Will Take Care Of Her.

4. They take time to accept a person, and it is difficult to separate them from the person they trust. 

If you ever do it again, just forget it.5. A Woman Is Like School, Never Graduation.

6. Your marriage is not a "Driving License certificate", only a "Learners permit".


7. It can be bitter now, and Shedania very much later, all in her system.

8. Women Are Hard-Forgetful, They Are Able To Stretch And Be Afraid, Beware Of Women's Harm.


9. Women can be very secretive, They often make men suffer.


10. Women Want to Pray. Men Do Not Ask.
11. Women have a special character like salt, their arrival will not be noticed but their absence makes everything ruined.


12. If she loves you she will do whatever you tell her where you will be happy, and do not force her to love you.

13. If a woman really loves you, even if it's money she is ashamed to ask you, you if she loves you so much don't let you spend money for no reason!

WOMEN ARE SOME SPECIAL PEOPLE
 Related Post: KUSKUREN-DA-MUKE-ACIKIN-SOYAYYAStay tuned to this site, We appreciate your contribution to us.

Thank you for your message.

Previous Post Next Post