NIRSARL TA BUDE SABON TALLAFIN KUDI NA MANOMA

NIRSARL TA BUDE SABON TALLAFIN KUDI NA MANOMA


Shirin NIRSAL Interest Drawback Scheme an tsara shi ne don ba da lamuni ta hanyar rangwame har zuwa kashi 40 cikin 100 na ribar da aka biya akan lamunin noma na NIRSAL CRG, wanda hakan zai rage yawan Kudin da zaka mayar bayan ka samu wannan kuɗin. Sannan hakan zai taimaka wajen rage raɗaɗin da manoma ke fama dashi idan zasu karbi bashi daga gwamnati. Hanyar biyan kuɗin mai sauƙi ce, wanda ya samu lamunin zaina biyan kuɗin duk bayan kwanaki 90 bayan ya cike wasu ƙa'idodi da Za'a gindaya mishi.YADDA AKE BIN TSARIN KARBAN KUƊIN


STEP 1 - Mabuƙaci zai je banki mafi kusa dashi, sannan yayi apply sannan ya nemi lamunin kuɗin amadadin NIRSAL CRG. STEP 2 - Banki zata duba sai tayi Approves na Buƙatar sannan zata tura CRG Na neman Kuɗin Zuwa ga NIRSAL amadadin wanda ya nemi ranchen.
STEP 3 - NIRSAL zata duba buƙatar banki sannan ta duba wasu muhimman takardun da aka buƙata daga wajen mai neman rancen ko sun cika.
STEP 4 - Idan Takardun sun cika yadda suke so, NIRSAL da Bankin da ka nemi Lamunin Zasu je Gonar ka ko Filin ka Sannan zasu duba sai su rubuta Report Wanda Shine NIRSAL Zatayi amfani dashi tayi approve na rancen ka.
STEP 5 - Sannan NIRSAL Zata saki kuɗin wa banki, Sannan Abisa Tsarin CRG wa mai neman rance.STEP 6 - Bankin da kayi Apply Zasu Sake Maka Kuɗin da Ka Neman na rancen, sannan NIRSAL zata sanar da masu Kula da bashi suna kula da Yadda ka gudanar da kuɗin, da sauran Offices.


Ka Masu Buƙata zaku Iya Shiga Wannan Link Ɗin dake Ƙasa. 👇🏻👇🏻👇🏻

Thank you for your message.

Previous Post Next Post