ZABABBUN WASIƘUN SOYAYYA 2022

 KALAMAN LOVE SABBI NA SHEKARAR 2022

Mu zabo muku wasu daga Cikin ƙayatattun Kalaman Soyayya da wasu domin burge Masoyan ku.

 

 Kada Ku Manta Kuyi Download na Application Namu domin kuna samun Sabbin Posting Namu Akan Lokaci👇🏻  

 KALAMAN SOYAYYA APP 


❤❤❤❤❤🍭🍭🍭🍭

Alaikacin da hasken wata yaketo gabarowar yammaci wani sauyin yanayine yake sauka my dadin sanyi dake ratsa fata 


 Kwatankwacin debewar kewar irin wannan lokacin nakeji ajikina aduk lokacin danakejin sautin muryanka tana ratsa kunnuwana 


 Maqurar kalmomin baki sun qure wajen qurewar rerawa dakuma rubuta saqon dazasu fahimtar dakae irin sanda nake maka 


Karanta: KALAMAN-SOYAYYA-SABBI-KUMA-QAYATATTU💜💜 Hasken xuciyanka yanakan idona idan nayi bacci sannan nayi mafarkinka hakan yana wadatar da zuciyana samun walwala iya tsawon lokaci me nisa 


💕💕Sallama agareka ta musamman wacce tataso daga farkon numfashin xuxiyar datake kiran sunanka akowanne bugun numfashi 


🌷🌷 Ka isa ayimaka komae shiyasa na mallakamaka abinda yafi komae muhimmanci acikin jikina wato xuciyana 


💛💛 nagamsu kuma na aminta da yawan amanarka shiyasa nadamqamaka amana mafi girma acikin rayuwata 


🌻🌻 Kaci gaba dabani kulawa nikuma zanci gaba da kyautatamaka iya tsawan adadin numfashin raena.


Karanta: KALAMAN-SOYAYYA-NA-SHEKARAR-2021


SOYAYYAR KI TANA RAINA Aminci agareki ya fitalar haskaka zuciyata da ruhina,yarda cikin salama fatana su kasance amintattu a cikin zuciyarki Nurul Qalbiy. 

Sweetyna bude kunnin ki kiji dadaden kalaman soyayyar da suke Kara bayyana irin tasirin  soyayyarki 🌹 daga bakin mai martaba sarkin masarautar fadar zuciyarki 

Masoyiyata 💙sahibata jarumata, uhmmmm,💚 gimbiyata 🌹ko kinsan  cewa soyayyar ki a cikin zuciyata ta kasance tamkar wata tsoka a cikin jikina ne ? wacce idan ta cire Zan iya samun tawaya , rayuwarta batare dake ba , tamkar rayuwar kurkuku ce da babu walwala a cikin sa 💓Karanta: YADDA-AKE-RARRASHIN-BUDURWA

Ya ma'abociyar haske 💖"a duk lokacin da naji sautin muryarki , hakan yana saka ni a cikin farinciki idan Kuma ina kallon kyakkyawar fuskarki ,babu abin da nafi Qauna fiye da tattausan murmushinki ma'abocin daukar hankali * 💜my Love' yaushe ne zan gaji da kallon kyakkyawar fuskarki?💔Yaushe ne zan iya hakuri ba tare da naji zazzakar muryarki ba ?💔 Yaushe ne zan iya hakuri idan wani rabani dake ?💔Ko kadan bazan iya bari ki kubuce min ba " kece mahadin rayuwata*Masoyiyata💗 hakika na kasance tamkar jariri a soyayyar ki ina abukatar a kula dani, a rarrashe ni saboda ina gudun halin da zan shiga idan har kika gujeni ko Kika rabu dani, zan zamo Dan marayar masoya.
Baby na "🌹 babu wani lokaci da nake kasancewa a cikin sa face soyayyar ki tana cikin zuciyata ,hatta nunfashina Yana kasancewa ne tare da Kaunar ki a cikin Ruhina.Da ace zan bude maki zuciyata ki kalli cikin ta ,tabbas da sai kin tabbatar da cewa babu wani da namiji da yake yi maki irin so da Kaunar dana shimfida a gareki 🌹*uhmmm🍀 Hubby na 🍀nayi alkawarin soyayyata a gareki sadaukarwa ce ta har abada ,babu Kuma mai iya rabani dake sai mutuwa.

Akowace Safiya muradin Zuci baya Fara wa seda jin kunnuwa gani da ido my kin tashi cikin Aminci 

🌹🌹💚💚💗💗

Ina ftan ko yanzun ma kin ji adadin son da nike yi miki ya sake Nunka kansa a iya rashin dadin son da nikeyi miki 🌹💚 Hakane son da nikeyi miki baya da musalin musaltashi balle iya lissafa shi Ni dai nasan cewar zuciya ta jinin jiki na komai na Sunkasace makwadaitan Son mallakar ki amatsayar Abar Muradin su💗💨


Karanta: YADDA-ZAKA-NUNAWA-MACE-SOYAYYA


So dakan shi zai sheda ma zukatan junan mu iya yadda muke son juna da yadda suddabarun so yike wanzar da izzar shi a bangaren zuktan junan mu da suke anarke da son Mallakar juna (My Sweetheart💚) Da Shaukin son ki yau ma Na farka din kwanciyar danyi jiya ma da shaukin son ki ne na fara barci na .

(🌹🌹💗#I_Love_You💗🌹🌹)

Nayi Hasashen kema kina a irin wannan yanayin Na wayar gari Lfy da Tsantsar Nishadin Rayuwa 💚. ZANSO KIYI MAFARKI MAI DADI Taken farko agareki sarauniyar kyau 🌻tafiya nake cikin takama da kasaita domin na isar da sakon Lovayya *zuwa ga zalla-ziyya sarauniyar kyawawa ma'abociyar kyau yayin da kyawunki ya zarce kyawun da za'a kirashi kyakkyawa a cinkin jerin ayarin taron kyawawan 'yan matan duniyar masoya .💗*****💗
Yabo da godiya Mara musaltuwa su tabbata ga mace ta farko da kwayoyon     soyayyarta suka manne a cikin gurbin zuciyata 💚farin-ciki da annashuwa su kasance fasalin tubalin  aminci da salama ga mace ta farko data shayar dani zuma da madara irin na Qaunayya 💓****💚****Hmmmm😍 Sauniyata ko kin cewa Jindadi da walwala sukan ziyarci zuciyata a duk lokacin da idanuwana sukayi tozali da kyakkyawar fuskarki tana mai fitar da shekin annurin haske, to anan'ne fa nake rikicewa na nimauce na kara nutsewa cikin shaukin kogin Soyayyarki 💜****💚Fatana da muradina a gareki shine * ki kulamin da soyayyata kada wani da namiji yaji kamshin'ta daga cikin akwatin adana sirrikan'ki Wanda ke zaune a cikin zuciyar'ki.Na zamo Fari 👉Ki Zamo Fara 😍 Mu faranta Ran Masoya .
Karanta: HANYOYIN-DA-ZAKA-BI-KA-SACE-SOYAYYAR MACE
SHALELENA 

Yabo da Jinjina Zai tabbata gareki diyar kirki, duk wata fata na Alkhairi Dole nai miki shi, kin zaburar da Zuciya Ta daga dogon suma na rashin irin ki a rayuwata, Zuciyata Ta Aminta Da Kalaman Ki Domin suna saka ni farin ciki, HubbyNa kece Abu mafi Dandanon Zaki mai canja tinani acikin rayuwata, tankaden DA nayi dakuma Reraya, Naga Ribar Shi Akan ki, HabibiNa Ina Qaunar ki da Zuciyata dakuma Raina, Zan Cigaba da Qaunar ki Har Zuwa Ranar Dana Daina Numfashi, Sahibata Ina Son Ki, Soyayyar ki ta rufe min idanu Bana Son Naji ko a Mafarki Labarin Soyayyar wata ɗiya Mace Sai naki HubbyNa, Samun ki Sa'a ce garen Babba Matata, Daga Karshe ina Fatan Sahibar Ruhina Tana cikin Qoshin Lafiya. Sannan Ina Fatan kina Cikin Farin Ciki. Ina Qaunar Ki.

🙅
FATANA SHINE................

Mai kula da dukkanin  motsi da numfashin kasan zuciya ta ta sauka lafiyah daga doguwar tafiyar da tayi I zuwa wani guri na musamman Wanda yake da wahala ace ta iya dawowa ita kadai ba tare da ta sanar dani ba.


Bazan iya zama a wuri guda ina tunanin wani abu daban ba sai ke domin dukkanin wani numfashi na baya gudana sai dake.


Kin kasance mai babban suna tare da babban matsayi irin Wanda baki baya iya furtawa.


Allah ya bamu ikon kasancewa tare dake a matsayin masu magance matsalar rayuwa a tare ma'ana mata ta miji. fatan alkhairi ga bugun zuciyata🙏
Kalmomi uku na yin sanadin karuwar bugun da zuciyata ke yi, kalmomi uku na sanya kafata karkarwa, kalmomi uku na sanya kaina ya yi ta faman rangaji, bari dai na furta su yau a gare ki ko na huta da azalzalar da zuciyata take yi mini a dangane da hakan, kalmomi uku: INA SON KI!!!


 


KECE ABAR TINANINA.


Damuwa? A’a sam, tayaya zan kasance cikin damuwa bayan a ko yaushe ke ce abar tinani na? Da ke nake kwana sannan kuma da ke nake tashi a cikin zuciyata. Ina kaunar ki!!❤️❤❤️

Sallam izuwa gareki mai babban matsayi a cikin taskar ruhin raina kin isa kin kai na yaba miki nace daki bahakimiyar zuciyata

❤️❤🤍❤️❤️❤️❤️🤍❤️❤️

Ranki yadade taka cikin isa da takama domin mulkin a hannunki yake ni zan kasance jagaban jan linzamin abin hawanki

❤️❤️🤍❤️❤️Zauna cikin aminci da walwala basaeakiyar iya murmushi hmm murmushinki yana min kama da bayanar alfijir a sararen samaniya❤️❤️🤍❤️❤️

Hakan yasa in har zaki saki murmushinki ko da bani kusa da ke in har zanga gaftawar walkiya a cikin idaniyata to lallai hakan yana da alaka kina cikin farin ciki❤️❤️🤍❤️❤️

Zan zami miki bafadi fiye da haka zanye rainunki fiye da yadda uwa ki rainon danta ke nake hangi ba watanki ba my #A barka da hutun karshin mako

❤️❤️🤍❤️❤️Karanta: YADDA-ZAKA-GANE-SOYAYYAR-GASKIYA-DANA ƘARYA
AMINCIN ALLAH YA TABBATA A GAREKI.


💝ZULAIHATU💝

Ina miki fatan kasancewa cikin wadatacciyar lafiya tare da farin ciki a tsawon rayuwarki masoyiyar raina. Dukkan wani lokaci ya zo miki cikin aminci da kyakkyawan yanayi mai albarka.Tunaninki.

Na kan kasance cikin tunaninki addukkan kowanne lokaci a kuma kowanne irin yanayi da na tsinci kaina a ciki. Dare da rana ba abin da yake canzuwa gareni face kaunarki wacce ke sake rinjayar zuciyata zuwa cikin duniyar soyayyarki Zulaihatu. Na gama sallamar da komaina zuwa gareki kuma na mika wuyana cikin jinjiwa girman matsayinki gareni wanda ke tabbatar dake matsayin sarauniyar mata.Kaunarki.

Hakika zuciyata ta gama dabaibayewa cikin tsantsar kaunarki wacce ta ratsa dukkan wani gurbi na sassan jikina. Farkon baccina da karshensa mafarkankine ke bibiyayata har zuwa farkawata, duniyar mafarkaina gaba ɗaya ke kika mallake ko ina. A dukkan juyin da zanyi kyakkyawar fuskarkice ke wanzuwa gareni cikin tsantsar haiba, kamala da kwarjini mai sanya idanuwa lumshewa. Tabbas ke mashahuriyar kyauce wacce tuni alkalan zuciyata suka tabbatar da ke matsayin sarauniyar kyau.
Kasance dani.

Zan baki dukkannin farin ciki tare da tsantsar kulawa a tsawon rayuwata da ke. Zan zamar miki garkuwa daga dukkan komai ta yanda bazan taba bari akasin farin ciki ya samekiba. Zan kasance mai hidimtawa a gareki dare da rana ba tare da gajiyawa ba. Za ki zamo abar riritawata a kowanne lokaci kuma a kowanne yanayi masoyiyata.
Thank you for your message.

Previous Post Next Post