ABUBUWAN DAKE SA MAZA YAUDARA

 ABUBUWAN DA KESA MU GUJEWA MATA

Akwai wasu abubuwa dake sanya maza guduwa daga wurin ƴan matan su. Batare da anyi aune ba sai kaga mace ta rasa saurayin ta.

 

Kada Ku Manta Kuyi Download na Application Namu domin kuna samun Sabbin Posting Namu Akan Lokaci👇🏻   

KALAMAN SOYAYYA APP Halaye ne irin na matan Wanda kuma munyi munyi su gyara su kunƙi gyarawa daga nan sai mu fece.

Karanta: ABUBUWAN-DA-YAKAMATA-KA-SANI-AKAN SOYAYYA

Ki Sani:
- Mu maza muna son mace ne ba dan Kyawunta ba kawai.
- Mu maza muna son mace ne ba dan Muyi Soyayya ba kawai.
- Mu maza muna son mace ne ba dan S*x ba kawai.
- Mu maza muna son mace ne ba dan itace kalar sakawa a gaban mota ba kawai.

 

kalamam love

karanta: HANYOYIN-DA-ZAKA-NUNAWA-MACE-SOYAYYA

Sai don Muna son *Wife Material* Wato:
* Macen da take da addini.
* Macen da take da Ilimin Zama da mutane
* Macen da ta iya kula da namiji.
* Macen da zaka bata ashirin ta baka Hamsin.Ku Shiga Nan 👇🏻


* Macen da zaka bata Magi ta Baka Miya.
* Macen da Zaka nemi shawari ta baka Cikin Hikima.
* Mace Mai hankali da tsoron Allah.

Kaɗan daga ciki kenan amma sun nika haka yawa.

Waɗannan sune abubuwan da muke so a wurin mata, duk namijin da bai samu irin su ba to zaki ga yana ƙoƙarin guje miki.

Menene Mafita Shine Ki Gyara, Duk abunda kike aikatawa Ki Tabbatar ba mai ce miki babu Kyau. Kiyi abunda ƙuda Zai biki.

 


Karanta: HANYOYIN-DA-ZAKA-BI-KA-SACE-SOYAYYAR MACE

 

Mace mai kyan hali fa Bata yin kwantai, Wawiyar macen da bata san menene duniya ba ce ke barin maza su guje mata.

Kina mace idan namiji ya yaudareki wallahi kece kika jawo.

(Tini na Shaƙewa ɗan Banza Maƙogoro da Kalaman Soyayya.)

Ƴan Mata Ku Gyara Mu Tafi Tare.

Idan Akwai me wata shawarar ina Jiran Comment Naku.


Allah Ya Bamu Ikon Gyarawa. Ameen


Post a Comment

Thank you for your message.

Previous Post Next Post